وَتَرَكْنَا عَلَيْهِ فِى ٱلْـَٔاخِرِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Muka bar (yabo) a kansa a cikin mutãnen ƙarshe.