caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 216

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:216

فَإِنْ عَصَوْكَ فَقُلْ إِنِّى بَرِىٓءٌ مِّمَّا تَعْمَلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan idan suka sãɓã maka to ka ce: "Lalle nĩ, barrantacce ne daga abin da kuko aikatãwa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70