caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 169

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:169

رَبِّ نَجِّنِى وَأَهْلِى مِمَّا يَعْمَلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ya Ubangijina! Ka tsĩrar da ni da iyãlĩna daga abin da suke aikatãwa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70