caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 157

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:157

فَعَقَرُوهَا فَأَصْبَحُوا۟ نَٰدِمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai suka sõke ta sa'an nan suka wãyi gari sunã mãsu nadãma.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70