وَلَا تَمَسُّوهَا بِسُوٓءٍ فَيَأْخُذَكُمْ عَذَابُ يَوْمٍ عَظِيمٍ Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kada ku shãfe ta da cũta har azãbar yini mai girmã ta shãfe ku."