caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 64

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:64

حَتَّىٰٓ إِذَآ أَخَذْنَا مُتْرَفِيهِم بِٱلْعَذَابِ إِذَا هُمْ يَجْـَٔرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiHar idan Mun kãma mani'imtansu da azãba, sai gã su sunã hargõwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70