caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 114

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:114

قَٰلَ إِن لَّبِثْتُمْ إِلَّا قَلِيلًا لَّوْ أَنَّكُمْ كُنتُمْ تَعْلَمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Ba ku zauna ba fãce kaɗan, dã dai kun kasance kunã sani."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70