caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 113

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:113

قَالُوا۟ لَبِثْنَا يَوْمًا أَوْ بَعْضَ يَوْمٍ فَسْـَٔلِ ٱلْعَآدِّينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Mun zauna a yini ɗaya ko rabin yini, sai ka tambayi mãsu ƙidãyãwa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70