قَٰلَ كَمْ لَبِثْتُمْ فِى ٱلْأَرْضِ عَدَدَ سِنِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Nawa kuka zauna a cikin ƙasa na ƙidãyar shẽkaru?"