caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 95

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:95

وَحَرَٰمٌ عَلَىٰ قَرْيَةٍ أَهْلَكْنَٰهَآ أَنَّهُمْ لَا يَرْجِعُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma hananne ne a kan wata alƙarya da Muka halakar cẽwa lalle sũ, bã su kõmõwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70