caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 60

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:60

قَالُوا۟ سَمِعْنَا فَتًى يَذْكُرُهُمْ يُقَالُ لَهُۥٓ إِبْرَٰهِيمُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Mun ji wani saurayi yanã ambatar su. Anã ce masa Ibrahĩm."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70