caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 59

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:59

قَالُوا۟ مَن فَعَلَ هَٰذَا بِـَٔالِهَتِنَآ إِنَّهُۥ لَمِنَ ٱلظَّٰلِمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Wane ne ya aikata wannan ga gumãkanmu? Lalle shĩ, haƙĩƙa, yanã daga azzãlumai."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70