caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 49

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:49

ٱلَّذِينَ يَخْشَوْنَ رَبَّهُم بِٱلْغَيْبِ وَهُم مِّنَ ٱلسَّاعَةِ مُشْفِقُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWaɗanda suke tsãron Ubangijinsu a fake, alhãli kuwa sũ, mãsu sauna ne daga Sa'a.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70