caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 106

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:106

إِنَّ فِى هَٰذَا لَبَلَٰغًا لِّقَوْمٍ عَٰبِدِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne a cikin wannan (Alƙur'ãni), haƙĩƙa, akwai iyarwa (ga maganar da ta gabãta[1] ga waɗansu mutãne mãsu ibãda.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70