caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 105

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:105

وَلَقَدْ كَتَبْنَا فِى ٱلزَّبُورِ مِنۢ بَعْدِ ٱلذِّكْرِ أَنَّ ٱلْأَرْضَ يَرِثُهَا عِبَادِىَ ٱلصَّٰلِحُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle haƙĩƙa Mun rubũta a cikin Littãfi baicin Ambato[1] (Lauhul Mahfũz) cẽwa ƙasã, bayĩna sãlihai, sunã gãdonta.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70