وَمَآ أَرْسَلْنَٰكَ إِلَّا رَحْمَةً لِّلْعَٰلَمِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ba Mu aike ka ba fãce dõmin wata rahama ga talikai.