caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 25

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:25

قَالَ رَبِّ ٱشْرَحْ لِى صَدْرِى

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Ya Ubangiji! Ka buɗa[1] mini, ƙirjĩna.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70