caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 24

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:24

ٱذْهَبْ إِلَىٰ فِرْعَوْنَ إِنَّهُۥ طَغَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ka tafi zuwa ga Fĩr'auna. Lalle shĩ ya ƙẽtare haddi (da girman kai)."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70