caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 20

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:20

فَأَلْقَىٰهَا فَإِذَا هِىَ حَيَّةٌ تَسْعَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai ya jẽfa ta. Sai gã ta dabbar macĩjiya, tanã tafiya da gaggãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70