caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 227

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:227

وَإِنْ عَزَمُوا۟ ٱلطَّلَٰقَ فَإِنَّ ٱللَّهَ سَمِيعٌ عَلِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma idan sun yi niyyar saki, to, lalle ne, Allah Mai ji ne, Masani.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70