caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 2

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:2

ذَٰلِكَ ٱلْكِتَٰبُ لَا رَيْبَ فِيهِ هُدًى لِّلْمُتَّقِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWãncan ne Littãfi, bãbu shakka a cikinsa, shiriya ne ga mãsu taƙawa.[1]
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70