caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 162

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:162

خَٰلِدِينَ فِيهَا لَا يُخَفَّفُ عَنْهُمُ ٱلْعَذَابُ وَلَا هُمْ يُنظَرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuna madawwama a cikin ta, bã a sauƙaƙa Azãba daga barinsu, kuma ba su zama ana jinkirta musu ba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70