caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 163

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:163

وَإِلَٰهُكُمْ إِلَٰهٌ وَٰحِدٌ لَّآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ ٱلرَّحْمَٰنُ ٱلرَّحِيمُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Ubangijinku Ubangiji[1] Guda ne. Bãbu wani Ubangiji fãce Shi, Mai rahama, Mai jin ƙai.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70