caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 152

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:152

فَٱذْكُرُونِىٓ أَذْكُرْكُمْ وَٱشْكُرُوا۟ لِى وَلَا تَكْفُرُونِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda haka, ku tuna Ni, In tunã ku, kuma ku yi gõdiya gare Ni, kuma kada ku butulce Mini.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70