caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 53

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:53

وَوَهَبْنَا لَهُۥ مِن رَّحْمَتِنَآ أَخَاهُ هَٰرُونَ نَبِيًّا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Muka yi masa kyauta daga Rahamar Mu da ɗan'uwan sa Hãrũna, ya zama Annabi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70