فَمَا ٱسْطَٰعُوٓا۟ أَن يَظْهَرُوهُ وَمَا ٱسْتَطَٰعُوا۟ لَهُۥ نَقْبًا Hausa Translation - Abu Bakr JumiDõmin haka bã za su iya hawansa ba, kuma bã zã su iya hujẽwa gare shi ba.