caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Hijr, aya 90

Makka · tsarin saukarwa 54 · 15:90

كَمَآ أَنزَلْنَا عَلَى ٱلْمُقْتَسِمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKamar yadda Muka saukar a kan mãsu yin rantsuwa,[1]
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70