caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Hijr, aya 89

Makka · tsarin saukarwa 54 · 15:89

وَقُلْ إِنِّىٓ أَنَا ٱلنَّذِيرُ ٱلْمُبِينُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ka ce: "Lalle nĩ nĩ ne mai gargaɗi bayyanan ne."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70