قَالَ هَٰٓؤُلَآءِ بَنَاتِىٓ إِن كُنتُمْ فَٰعِلِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Ga waɗannan, 'ya'yãna[1] idan kun kasance mãsu aikatãwa ne."