caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Hijr, aya 62

Makka · tsarin saukarwa 54 · 15:62

قَالَ إِنَّكُمْ قَوْمٌ مُّنكَرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Lalle ne ku mutãne ne waɗanda ba a sani ba."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70