caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Hijr, aya 41

Makka · tsarin saukarwa 54 · 15:41

قَالَ هَٰذَا صِرَٰطٌ عَلَىَّ مُسْتَقِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Wannan tafarki ne a gare Ni, madaidaici."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70