وَمَآ أَهْلَكْنَا مِن قَرْيَةٍ إِلَّا وَلَهَا كِتَابٌ مَّعْلُومٌ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ba Mu halakar da wata alƙarya ba fãce tanã da littafi sananne.