وَٱسْتَفْتَحُوا۟ وَخَابَ كُلُّ جَبَّارٍ عَنِيدٍ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma suka yi addu'ar alfãnu[1]. Kuma kõwane kangararre mai tsaurin kai ya tãɓe.