caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ar-Ra'd, aya 39

Madina · tsarin saukarwa 96 · 13:39

يَمْحُوا۟ ٱللَّهُ مَا يَشَآءُ وَيُثْبِتُ وَعِندَهُۥٓ أُمُّ ٱلْكِتَٰبِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAllah Yanã shafe abin da Yake so, kuma Yanã tabbatarwa kuma a wurinsa asalin Littãfin yake.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70