caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yusuf, aya 95

Makka · tsarin saukarwa 53 · 12:95

قَالُوا۟ تَٱللَّهِ إِنَّكَ لَفِى ضَلَٰلِكَ ٱلْقَدِيمِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Tallahi lalle ne, kai, haƙĩƙa, kanã a cikin ɓatarka daɗaɗɗa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70