caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yusuf, aya 11

Makka · tsarin saukarwa 53 · 12:11

قَالُوا۟ يَٰٓأَبَانَا مَا لَكَ لَا تَأْمَ۫نَّا عَلَىٰ يُوسُفَ وَإِنَّا لَهُۥ لَنَٰصِحُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Yã bãbanmu[1]! Mẽne ne a gare ka ba ka amince mana ba a kan Yũsufu, alhãlikuwa lalle ne mũ, haƙãƙa mãsu nashĩha muke a gare shi?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70