caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Alaq, aya 13

Makka · tsarin saukarwa 1 · 96:13

أَرَءَيْتَ إِن كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰٓ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAshe, kã gani, idan (shi mai hanin) ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70