caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Alaq, aya 11

Makka · tsarin saukarwa 1 · 96:11

أَرَءَيْتَ إِن كَانَ عَلَى ٱلْهُدَىٰٓ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAshe, kã gani, idan (shi bãwan) ya kasance a kan shiriya?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70