caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu At-Tawba, aya 48

Madina · tsarin saukarwa 113 · 9:48

لَقَدِ ٱبْتَغَوُا۟ ٱلْفِتْنَةَ مِن قَبْلُ وَقَلَّبُوا۟ لَكَ ٱلْأُمُورَ حَتَّىٰ جَآءَ ٱلْحَقُّ وَظَهَرَ أَمْرُ ٱللَّهِ وَهُمْ كَٰرِهُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne, haƙĩƙa sun nẽmi fitina daga gabãni, kuma, suka jũya maka al'amari, har gaskiya ta zo,[1] kuma umurnin Allah Ya bayyana, alhãli sunã mãsu ƙyãma,
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70