caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu At-Tawba, aya 22

Madina · tsarin saukarwa 113 · 9:22

خَٰلِدِينَ فِيهَآ أَبَدًا إِنَّ ٱللَّهَ عِندَهُۥٓ أَجْرٌ عَظِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSunã madawwamã a cikinsu, har abada. Lalle ne Allah a wurinSa akwai lãda mai girma.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70