caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu At-Tawba, aya 21

Madina · tsarin saukarwa 113 · 9:21

يُبَشِّرُهُمْ رَبُّهُم بِرَحْمَةٍ مِّنْهُ وَرِضْوَٰنٍ وَجَنَّٰتٍ لَّهُمْ فِيهَا نَعِيمٌ مُّقِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiUbangijinsu Yanã yi musu bishãra da wata rahama daga gare shi, da yarda, da gidãjen Aljanna. sunã da, a cikin su, ni'ima zaunanniya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70