caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu At-Tawba, aya 104

Madina · tsarin saukarwa 113 · 9:104

أَلَمْ يَعْلَمُوٓا۟ أَنَّ ٱللَّهَ هُوَ يَقْبَلُ ٱلتَّوْبَةَ عَنْ عِبَادِهِۦ وَيَأْخُذُ ٱلصَّدَقَٰتِ وَأَنَّ ٱللَّهَ هُوَ ٱلتَّوَّابُ ٱلرَّحِيمُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShin, ba su sani ba cẽwa lallai Allah, ne Yake karɓar tũbã daga bãyin Sa, kuma Yanã karɓar sadakõkin su, kuma lalle Allah ne Mai karɓar tũba, Mai jin ƙai?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70