caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu At-Taariq, aya 4

Makka · tsarin saukarwa 36 · 86:4

إِن كُلُّ نَفْسٍ لَّمَّا عَلَيْهَا حَافِظٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiBãbu wani rai fãce a kansa akwai wani mai tsaro.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70