caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Burooj, aya 9

Makka · tsarin saukarwa 27 · 85:9

ٱلَّذِى لَهُۥ مُلْكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلْأَرْضِ وَٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَىْءٍ شَهِيدٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWanda Yake shi ne da mulkin sammai da ƙasa, kuma Allah a kan kõme halarce Yake.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70