caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Mutaffifin, aya 31

Makka · tsarin saukarwa 86 · 83:31

وَإِذَا ٱنقَلَبُوٓا۟ إِلَىٰٓ أَهْلِهِمُ ٱنقَلَبُوا۟ فَكِهِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma idan suka jũya zuwa ga iyãlansu, sai su tafi suna kãkãci.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70