caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Mutaffifin, aya 30

Makka · tsarin saukarwa 86 · 83:30

وَإِذَا مَرُّوا۟ بِهِمْ يَتَغَامَزُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma idan sun shuɗe su sai su dinga yin zunɗe.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70