عَيْنًا يَشْرَبُ بِهَا ٱلْمُقَرَّبُونَ Hausa Translation - Abu Bakr Jumi(Wato) wani marmaro ne wanda muƙarrabai ke sha daga gare shi.