caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Mutaffifin, aya 26

Makka · tsarin saukarwa 86 · 83:26

خِتَٰمُهُۥ مِسْكٌ وَفِى ذَٰلِكَ فَلْيَتَنَافَسِ ٱلْمُتَنَٰفِسُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi¡arshen kurɓinta miski ne. To, a cikin wannan, mãsu gwagwarmaya su yi ta gwagwarmayar nẽma.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70