ثُمَّ يُقَالُ هَٰذَا ٱلَّذِى كُنتُم بِهِۦ تُكَذِّبُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan a ce: "Wannan shi ne abin da kuka kasance kuna ƙaryatãwa game da shi."