يَٰٓأَيُّهَا ٱلْإِنسَٰنُ مَا غَرَّكَ بِرَبِّكَ ٱلْكَرِيمِ Hausa Translation - Abu Bakr JumiYã kai mutum! Mẽ ya rũɗe ka game da Ubangijinka, Mai karamci.